Similar Posts
Yadda rikici ya kaure a majalisar Mexico
Rikice ya kaure ne a majalisar dokokin Mexico bayan da aka fara ce-ce-ku-ce kan ƙudirin rufe cibiyar tabbatar da adalci ta birnin Mexico. Wasu ƴan majalisar sun riƙa ture-ture da ja wa junansu gashi a cikin rikicin. source
Bajintar da Ahmed Musa ya nuna a shekaru 15 yana wakiltar Najeriya… • RFI Hausa
Bajintar da Ahmed Musa ya nuna a shekaru 15 yana wakiltar Najeriya source
Manhajar FRSC da za ta taimaka wajen rage haɗura a Najeriya
Shugaban hukumar, Mohammed Shehu ya nuna yadda direbobi za su iya amfani da manhajar wanda zai sa su riƙa yin tuƙi cikin lumana. #road #roadsafety #accident source
LABARAN SAFIYAR ALHAMIS 14-08-2025
Labaran Yammacin Laraba 13/08/2025CE – 19/02/1447AH Ga Takaitattun Labaran. Gwamnatin tarayya ta janye ƙarar da ta shigar kan Comfort Emmanson, fasinjar nan da ake zargi da tayar da hankali a cikin jirgin Ibom Air. Gwamnatin tarayya ta ce za ta haɗa gwiwa da wasu kamfanoni domin gina titin jirgn ƙasa mai ɗankaren gudu da zai…