Similar Posts
Mahangar Zamani kan fyaɗe da ake yi wa yara a al’ummarmu
Duba da yadda ake yawaita yi wa yara fyaɗe a kwanakin nan, shirin ya duba dalilan da ke haifar da hakan da kuma matakan kariya da suka kamata iyaye su ɗauka. Cikakken shirin – https://youtu.be/U66En-zYn0U source
KANUN LABARAN RANAR LITANIN 08-09-2025 AYI SAURARO LAFIYA
Kwamishinan ‘Yansanda na Babban Birnin Tarayya (FCT), CP Ajao Adewale, ya gargadi jami’an ‘yansanda da na kula da zirga-zirga kan yin tsalle cikin motocin da ke tafe ko kuma jan sitiyarin direbobi, yana mai bayyana irin wannan hali a matsayin abin da bai da tsaro, bai dace ba, kuma yana lalata mutuncin Rundunar ‘Yansanda ta…