Similar Posts
Hausa News Network
Making sense of the news. source
Ta’aziyar shugabannin duniya kan mutuwar Fafaroma • RFI Hausa
Shugabannin ƙasashe da gwamnatoci na ci gaba da miƙa sakon ta’aziyyar mutuwar shugaban mabiya ɗariƙar Katolika Fafaroma Francis da ya koma ga mahaliccinsa a safiyar yau Litinin source