Similar Posts
Ba aiki na ba ne sulhunta mahaifina da Uba Sani – Bello El-Rufai
Ɗan Majalisar Wakilai a Najeriya, Bello El-Rufai ya ce bai ji daɗin rashin jituwa da aka samu tsakanin tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai da Gwamna Uba Sani ba. source
MATSAYAR GWAMNAN JAHAR ZAMFARA AKAN MATSALAR TSARON JAHARSA, SABUWAR SANARWA 14-08-2025
Matsalar Tsaro a Jihar Zamfara A cikin wannan bidiyo, Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare, ya yi bayani kan matsalar tsaro da ke damun jihar. Ya bayyana yadda gwamnatin sa take kokarin shawo kan barazanar tsaro da kuma yadda ake tabbatar da zaman lafiya a jihar. Wannan bidiyo zai ba ku cikakken fahimta game da…
Labaran RFI Hausa na ƙarfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar 18-12-2025… • RFI Hausa
Labaran RFI Hausa na ƙarfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar 18-12-2025 source