Similar Posts
Labaran RFI Hausa na ƙarfe 5 agogon Najeriya 18/12/2025… • RFI Hausa
#Labaran #rfihausa Hausa na ƙarfe 5 agogon Najeriya 18/12/2025 source
Yadda rikici ya kaure a majalisar Mexico
Rikice ya kaure ne a majalisar dokokin Mexico bayan da aka fara ce-ce-ku-ce kan ƙudirin rufe cibiyar tabbatar da adalci ta birnin Mexico. Wasu ƴan majalisar sun riƙa ture-ture da ja wa junansu gashi a cikin rikicin. source
RFI HAUSA SHIRIN HANTSI 08:00AM GMT 🇳🇬🇳🇪19/12/2025
#SUBSCRIBE AND #LIKE source
Muna koyar da matasa amfani da AI su samu aiki mai tsoka
Yayin da ƙirƙirarriyar basira ke ci gaba da yaɗuwa a tsakanin alʼumma, wasu mutane sun himmatu wurin yin amfani da ita ta hanyar da ta dace. Jimeh Saleh, na cikin waɗanda ke gangami don saita AI ta hanyar da za ta yi sauƙin amfani ga alʼumma. 🎥 – Fatawul Mohammed source
Addu’arsa Ta Karbu, Amma Abinda Ya Gani Ya Tsorata: Yayita Rokon Alamomin Tashin Alqiyama
Wannan labari mai cike da al’ajabi ya nuna yadda wani bawan Allah mai addini ya yi shekara da shekaru yana rokon Allah ya nuna masa alamomin tashin Alqiyama. A karshe, addu’arsa ta karbu, amma abinda ya gani ya tsorata shi. Wannan ba kawai labari bane, darasi ne game da tsoron Allah, imani, da neman sanin…