Similar Posts
Manhajar FRSC da za ta taimaka wajen rage haÉ—ura a Najeriya
Shugaban hukumar, Mohammed Shehu ya nuna yadda direbobi za su iya amfani da manhajar wanda zai sa su riƙa yin tuƙi cikin lumana. #road #roadsafety #accident source
Bajintar da Ahmed Musa ya nuna a shekaru 15 yana wakiltar Najeriya… • RFI Hausa
Bajintar da Ahmed Musa ya nuna a shekaru 15 yana wakiltar Najeriya source
MATSAYAR GWAMNAN JAHAR ZAMFARA AKAN MATSALAR TSARON JAHARSA, SABUWAR SANARWA 14-08-2025
Matsalar Tsaro a Jihar Zamfara A cikin wannan bidiyo, Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare, ya yi bayani kan matsalar tsaro da ke damun jihar. Ya bayyana yadda gwamnatin sa take kokarin shawo kan barazanar tsaro da kuma yadda ake tabbatar da zaman lafiya a jihar. Wannan bidiyo zai ba ku cikakken fahimta game da…
LABARAN SAFIYAR ASSABAR 08-09-2025
Labaran Safiyar Asabar 09/08/2025CE – 15/02/1447AH Ga Takaitattun Labaran. Jirgin Shugaban Ƙasa ya LaÆ™ume Naira Biliyan 26.38 cikin wata 18 karÆ™ashin shugabancin Tinubu. Wani rikici da ya É“arke ya yi sanadin mutuwar wani manomi mai suna Irmiya Yohanna, tare da hallaka shanu da tumaki 39, a Æ™auyen Kaduna da ke Ƙaramar Hukumar Bogoro, a Jihar…