Similar Posts
Bajintar da Ahmed Musa ya nuna a shekaru 15 yana wakiltar Najeriya… • RFI Hausa
Bajintar da Ahmed Musa ya nuna a shekaru 15 yana wakiltar Najeriya source
YANZU YANZU MARTANIN SHEIKH ASSADA GA BARAWO DAN SADIYA DA MASU KARIYARSA
A cikin wannan bidiyon, Sheikh Murtala Asada ya yi bayanin yadda ake aikata garkuwa da mutane a Arewa Najeriya. Ya bayyana matsalolin da ke tattare da hare-haren ‘yan fashi da garkuwa da mutane a yankin, tare da yadda hakan ke shafar al’umma da kasa baki daya. Sheikh Murtala ya yi kira ga al’umma da hukumomi…
LABARAN YAMMACIN ALHAMIS 14-08-2025
Labaran Yammacin Alhamis 14/08/2025CE – 20/02/1447AH Ga Takaitattun Labaran. Gwamnatin tarayya ta amince da kafa sabbin jami’o’i masu zaman kansu guda tara. Hedikwatar Tsaro ta Ƙasa, ta ce rahotannin da ake yaɗawa cewar ƙasurgumin ɗan bindiga Bello Turji, ya miƙa wuya ba gaskiya ba ne. El-Rufai ya girgiza Kaduna yayin kamfen ɗin ɗan takarar ADC…