Similar Posts
Muna koyar da matasa amfani da AI su samu aiki mai tsoka
Yayin da ƙirƙirarriyar basira ke ci gaba da yaɗuwa a tsakanin alʼumma, wasu mutane sun himmatu wurin yin amfani da ita ta hanyar da ta dace. Jimeh Saleh, na cikin waɗanda ke gangami don saita AI ta hanyar da za ta yi sauƙin amfani ga alʼumma. 🎥 – Fatawul Mohammed source
Ba aiki na ba ne sulhunta mahaifina da Uba Sani – Bello El-Rufai
Ɗan Majalisar Wakilai a Najeriya, Bello El-Rufai ya ce bai ji daɗin rashin jituwa da aka samu tsakanin tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai da Gwamna Uba Sani ba. source