Similar Posts
LABARAN RANAR ALHAMIS 07-08-2025
Labaran Safiyar Alhamis 07/08/2025CE – 13/02/1447AH Ga Takaitattun Labaran. Shugaba Tinubu ya jajanta wa al’ummar Ghana kan mutuwar ministoci. Shugaba Tinubu ya bayar da umarnin samar da tsarin kula da lafiya kyauta ga masu Æ™aramin Æ™arfi da suka yi ritaya a Æ™arÆ™ashin shirin fansho na karo-karo. Shugaba Tinubu ya taya Nafisa, Rukayya, Hadiza murnar samun…