Similar Posts
Burinmu mu taimaka wa mata da matasa da kuɗin da muka tara – ACF
A ƴan kwanakin nan ne ƙungiyar tuntuɓa ta arewacin Najeriya ta cika shekara 25 da kafuwa, sai dai lamura na ci gaba da taɓarɓarewa a yankin. BBC ta tambayi shugaban ƙungiyar Bashir Dalhatu kan muhimman matsalolin da arewa ke fuskanta, ga kuma abubuwan da ya bayyana. 🎥 – Fatawul Mohammed source
LABARAN SAFIYAR ASSABAR 08-09-2025
Labaran Safiyar Asabar 09/08/2025CE – 15/02/1447AH Ga Takaitattun Labaran. Jirgin Shugaban Ƙasa ya Laƙume Naira Biliyan 26.38 cikin wata 18 karƙashin shugabancin Tinubu. Wani rikici da ya ɓarke ya yi sanadin mutuwar wani manomi mai suna Irmiya Yohanna, tare da hallaka shanu da tumaki 39, a ƙauyen Kaduna da ke Ƙaramar Hukumar Bogoro, a Jihar…
RFI HAUSA SHIRIN HANTSI 08:00AM GMT 🇳🇬🇳🇪19/12/2025
#SUBSCRIBE AND #LIKE source