Similar Posts
‘Abin da ya faru a 12 Yunin 1993 ya fi ƙarfin yadda kuke tunani” – Manjo Hamza
Manjo Hamza ya yi magana kan batutuwan da suka haɗa da rushe zaɓen ranar 12 ga watan Yunin 1993 da mutuwar Abacha da kuɗaɗen da ake zargin sa da sacewa da ma ko Almustaphan zai shiga haɗakar ƴan adawa a ƙasar. Cikakken hirar – https://youtu.be/BwPqAg0_PAw source
Muna koyar da matasa amfani da AI su samu aiki mai tsoka
Yayin da ƙirƙirarriyar basira ke ci gaba da yaɗuwa a tsakanin alʼumma, wasu mutane sun himmatu wurin yin amfani da ita ta hanyar da ta dace. Jimeh Saleh, na cikin waɗanda ke gangami don saita AI ta hanyar da za ta yi sauƙin amfani ga alʼumma. 🎥 – Fatawul Mohammed source
Yarjejeniyoyin zaman lafiya na Trump da ke gamuwa da cikas a ƙasashe daban-daban… • RFI Hausa
Yarjejeniyoyin zaman lafiya na shugaban Amurka Donald Trump da ke gamuwa da cikas a ƙasashen duniya daban-daban source
LABARAN YAMMACIN ALHAMIS 14-08-2025
Labaran Yammacin Alhamis 14/08/2025CE – 20/02/1447AH Ga Takaitattun Labaran. Gwamnatin tarayya ta amince da kafa sabbin jami’o’i masu zaman kansu guda tara. Hedikwatar Tsaro ta Ƙasa, ta ce rahotannin da ake yaɗawa cewar ƙasurgumin ɗan bindiga Bello Turji, ya miƙa wuya ba gaskiya ba ne. El-Rufai ya girgiza Kaduna yayin kamfen ɗin ɗan takarar ADC…