Similar Posts
RFI HAUSA SHIRIN HANTSI 08:00AM GMT 🇳🇬🇳🇪19/12/2025
#SUBSCRIBE AND #LIKE source
‘Abin da ya faru a 12 Yunin 1993 ya fi ƙarfin yadda kuke tunani” – Manjo Hamza
Manjo Hamza ya yi magana kan batutuwan da suka haɗa da rushe zaɓen ranar 12 ga watan Yunin 1993 da mutuwar Abacha da kuɗaɗen da ake zargin sa da sacewa da ma ko Almustaphan zai shiga haɗakar ƴan adawa a ƙasar. Cikakken hirar – https://youtu.be/BwPqAg0_PAw source
Labaran RFI Hausa na ƙarfe 5 na yamma agogon Najeriya da Nijar 10-12-2025… • RFI Hausa
Labaran RFI Hausa na ƙarfe 5 na yamma agogon Najeriya da Nijar 10-12-2025 #trending #viralvideo #hausa #news #views #1mviews source
Labaran RFI Hausa na ƙarfe 5 agogon Najeriya 19/05/2025 • RFI Hausa
Al’ummar jihar Borno da ke Najeriya sun tashi da azumi da addu’o’i domin samun galaba kan mayaƙan Boko Haram da suka zafafa hare-hare. Nijar ta ce za ta karɓi baƙin-haure dubu 4 da aka taso keyarsu daga Algeria. Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi gargaɗi kan tsanantar yunwa a Gaza. source