Cibiyar Wutar Lantarki ta Ƙasa ta lalace
[ad_1]
Babbar Cibiyar Wutar Lantarki ta Najeriya ta lalace, kwana guda bayan Gwamnatin Tarayya ta sanar da kammala gyaran babbar cibiyar lantarki ta ƙasa da ke Legas.
[ad_2]
Source link
[ad_1]
Babbar Cibiyar Wutar Lantarki ta Najeriya ta lalace, kwana guda bayan Gwamnatin Tarayya ta sanar da kammala gyaran babbar cibiyar lantarki ta ƙasa da ke Legas.
[ad_2]
Source link
[ad_1] Shugaban hukumar kula da wasanni ta ƙasa (NSC), Bukola Olopade, ya ƙaryata rahotannin da ke cewa Super Falcons ba su samu kuɗin alawus ɗin da aka yi musu alƙawari ba, yana mai cewa an riga an biya duk ƴan wasan, sai kaɗan daga cikinsu da ke da matsalar asusun banki. Ya ce ya tabbatar…
[ad_1] Ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi zai ziyarci kasashen Habasha, Somaliya, Tanzania da Lesotho bisa gayyatarsa da aka yi, daga ranar 7 zuwa 12 ga Janairu, kamar yadda ma’aikatar harkokin wajen kasar ta sanar a yau Laraba. Wang, wanda memba ne a ofishin siyasa na kwamitin tsakiya na jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin,…
[ad_1] Shugaban kasar Mali Assimi Goita, ya ce kasarsa za ta ci gaba da nacewa manufar nan ta kasar Sin daya tak a duniya. Goita ya bayyana hakan ne a jiya Talata a birnin Bamako, yayin da yake karbar takardun kama aiki na sabon jakadan Sin a Mali mista Li Xiang. Shugaban na Mali, ya…
[ad_1] Rundunar ’yan sandan Jihar Ondo ta cafke wata mata mai suna Nafisat Lateef da laifin kashe wani yaro ɗan shekara uku da guba a unguwar Omifon da ke ƙaramar hukumar Odigbo. Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar ’yan sandan jihar, DSP Abayomi Jimoh, ne ya bayyana kamen a wata sanarwa da…
[ad_1] Gwamnatin Jihar Jigawa ta bayar da tallafin Naira miliyan biyu ga iyalan SC Bashir Adamu Jibrin, jami’in hukumar sibil difens (NSCDC) da ya rasu a bakin aiki a kasuwar Shuwarin da ke ƙaramar hukumar Kiyawa. Sakataren Gwamnatin Jihar, Malam Bala Ibrahim, ne ya miƙa tallafin ga matar marigayin a ofishinsa, inda…
[ad_1] Tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya ce Najeriya na buƙatar taimakon ƙasashen waje don dakatar da kashe-kashe da rashin tsaro, domin gwamnati ta gaza kare al’umma. Ya bayyana haka ne a wani taro da ya gudana Jihar Filato, inda ya ce a ci gaba ya kawo fasahar da za a iya…