Na Hadu Da Azzalumai Da Mayaudara Farkon Shigata Kannywood – Dan’duniya
Shafin RUMBUN NISHADI, shafi ne da ya saba zakulo muku manyan jarumai har ma da kanana daga cikin masana’antar Kannywood. A yau ma shafin na tafe da daya daga cikin masu shirya finafinan hausa kuma mai taka rawa a cikin masana’antar Kannywood, wato USMAN ABBAS MUHAMMAD ALI wanda aka fi sani da DAN’DUNIYA. Inda ya…