Zaɓen Cike Gurbi: DSS Ta Kama Wani Jam’in Jam’iyya Da Maƙudan Kuɗaɗe A Kaduna
Hukumar jami’an tsaro ta farin kaya (DSS) ta Kama wani jami’in Jam’iyyar PDP mai suna Shehu Fatange Da kudi Naira miliyan 30, inda ta zarge shi da yunkurin sayan kuri’a. Shehu Fatange, an kama shi ne a wani Otel yana raba kudaden ga wasu ‘ya’yan jam’iyyar a mazabar dan majalisar Chikun da Kajuru a yayin…