Ya Kamata A Mutunta Tarihi Domin Magance Sake Yin Kuskure
Yau Jumma’a, ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi ya gana da ’yan jaridu bayan taron ministoci na hadin gwiwa na Lancang-Mekong karo na 10, inda ya bayyana matsayin kasar Sin kan wasu batutuwan tarihi. Wang Yi ya ce, yau rana ce ta musamman ga kasar Sin, domin a wannan rana a shekarar 1945, kasar…