An Wallafa Sabon Bugun Littafin Nazari Dangane Da Tunanin Shugaba Xi Jinping Game Da Harkokin Diflomasiyya

[ad_1]


An wallafa sabon bugun littafin nazari dangane da tunanin shugaba Xi Jinping game da harkokin diflomasiyya. Littafin ya kunshi dukkanin sassa nazari da aka sake tantancewa, kuma aikin bugunsa ya gudana karkashin jagorancin hadin gwiwar sashen watsa bayanai na kwamitin kolin JKS da ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin, ya kuma kasance sabon bugu kan wanda aka fitar a shekarar 2021.

Kazalika, littafin ya tattaro gudummawar asali, da ci gaban baya bayan nan dangane da tunanin shugaba Xi Jinping kan salon gurguzu mai halayyyar musamman na kasar Sin a sabon zamani a fannin ayyukan diflomasiyya. (Mai Fassara: Saminu Alhassan)

[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *