Tinubu ya yi tuntuɓe ya faɗi yayin ziyara a Turkiyya
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi tuntuɓe ya faɗi a ƙasa yayin ziyara wannan Talatar a birnin Ankara na Turkiyya.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi tuntuɓe ya faɗi a ƙasa yayin ziyara wannan Talatar a birnin Ankara na Turkiyya.
Majalisar Dokokin Jihar Kano, ta fara shirye-shiryen tsige Mataimakin Gwamnan jihar, Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo, daga muƙaminsa bisa zargin almundahanar kuɗi. Matakin ya biyo bayan zarge-zargen da ake masa na badaƙala a harkokin kuɗi, wanda majalisar ta ce ya saɓa da dokokin da suka shafi gudanar da mulki. Ƙarin bayani na nan…
Mai magana da yawun Ofishin kula da harkokin Taiwan na Majalisar gudanarwar kasar Sin ya bayyana a jiya Talata cewa, binciken da ‘yan sanda ke yi a kan Shen Pao-yang, mai ra’ayin tawayen ‘yancin kai na Taiwan bisa zargin ballewa daga kasa, mataki ne mai adalci da ya wajaba a dauka don kare hadin…
Kungiyoyin Darikun sufaye da dama sun maka gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, tare da Kwamishinan ‘Yansanda na jihar da Babban Lauya kuma Kwamishinan Shari’a, kan yadda suka ki gudanar da hakkin da ya rataya a kansu kan batanci da ake zargin malamin Musulunci, Malam Abubakar Lawan Triumph ya yi wa Annabi Muhammad SAW….
Gwamnan Jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya dawo bayan shafe tsawon lokaci baya jihar biyo bayan sanya dokar ta-ɓaci da Shugaba Tinubu ya yi. A ranar Laraba ne Shugaba Tinubu ya janye dokar ta-ɓaci, wadda tsohon Hafsan sojan ruwa, Vice Admiral Ibok-Ekwe Ibas (rtd), ya jagoranta. Magoya bayan gwamnan sun taru a gidan…
Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, ya karɓo Walida Abdulhadi Ibrahim daga hannun Hukumar Tsaron Farin Kaya (DSS), biyo bayan kiranye-kiranye da jama’a suka dinga yi a kanta. Aminiya ta ruwaito yadda Walida ta ɓace daga gidansu, wanda iyayenta daga baya suka zargi wani jami’in DSS da sace ta. Ana zargin jami’in na…
Allah ya yi wa shahararren malamin Musulunci, Sheikh Khalifa Usman Idris Kusfa, rasuwa bayan fama da doguwar jinya. Surikin malamin, Malama Abubakar Ɗanyaro ya tabbatar wa Aminiya cewa Sheikh Khalifa Usman Kusfa wanda aka fi sani da Rigi-Rigi ya rasu ne a asibiti a daren ranar Lahadi a Kaduna. Abubakar Ɗanyaro ya bayyana…