Tinubu ya yi tuntuɓe ya faɗi yayin ziyara a Turkiyya
[ad_1]
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi tuntuɓe ya faɗi a ƙasa yayin ziyara wannan Talatar a birnin Ankara na Turkiyya.
[ad_2]
Source link
[ad_1]
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi tuntuɓe ya faɗi a ƙasa yayin ziyara wannan Talatar a birnin Ankara na Turkiyya.
[ad_2]
Source link
[ad_1] Gwamnan Jihar Sakkwato, Ahmed Aliyu ya bayar da umarnin biyan ma’aikatan jihar albashin watan Fabarairu nan take, saboda ƙaratowar watan azumin watan Ramadan. Gwamnan wanda ya sanar da hakan ne a cikin wata sanarwa ta hannun shugaban sashen yaxa labarai da hulɗa da jama’a na ofishin gwamnan, Abubakar Bawa a yau…
[ad_1] Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya bai wa wata ma’aikaciyar lafiya ’yar ƙabilar Igbo kuma ‘yar asalin jihar Anambra, Marbel Ijeoma Duaka, kyautar gida mai dakuna biyu. Gwamnan ya kuma ba ɗan ma’aikaciyar aikin yi na dinidindin saboda jajircewarta da sadaukarwa wajen hidimtawa jihar na sama da shekara 20. Gwamnan…
[ad_1] Ɗan wasan tsakiyar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona Pedri, zai yi jinyar makonni huɗu saboda raunin da ya samu a kofin Zakarun Nahiyyar Turai. Dan wasan ya samu raunin ne a wasan da Barcelona ta doke Slavia Pra que da ci 4-2 a wasan mako na 7 a gasar. A yau…
[ad_1] Gwamnatin Jihar Kaduna, karkashin jagorancin Gwamna Uba Sani, ta sanar da shirinta na horas da kuma yaye dalibai 32,000 a duk shekara ta hannun Cibiyar Horas da Sana’o’i da Ƙwarewa da aka kafa kwanan nan. Cibiyar wadda Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya kaddamar a watan Yuni na da rassan da aka tsara su…
[ad_1] Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi (NDLEA) ta kama kilo 588 na miyagun kwayoyi tare da lalata gonakin wiwi masu girman hekta shida a jihar Adamawa. Kwamandan hukumar a jihar, Barr. Aliyu Abubakar, ya bayyana hakan a taron manema labarai da aka gudanar a Yola, inda ya ce gonakin wiwin sun shigo…
[ad_1] Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya umarci ƙungiyar da ke mara masa baya domin sake tsayawa takara a zaɓen 2027 mai suna, ‘Renewed Hope Ambassadors’ da ta raba wa ’yan Najeriya shinkafa a wannan lokaci da Musulmi ke azumin watan Ramadana da kuma azumin mabiya addinin Kirista na Lenten. RFI ya ambato…