Firaministan Canada Ya Iso Beijing Domin Ziyarar Aiki
Firaministan Canada Mark Carney, ya iso birnin Beijing yau Laraba, domin ziyarar aiki na yini 4 a kasar Sin, daga yau 14 zuwa 17 ga wata. (FMM)
Firaministan Canada Mark Carney, ya iso birnin Beijing yau Laraba, domin ziyarar aiki na yini 4 a kasar Sin, daga yau 14 zuwa 17 ga wata. (FMM)
Morocco ta ɗaga Kofin Duniya na FIFA U20 a karon farko a tarihin gasar, bayan ta doke Argentina da ci 2 da nema, tawagar da ta fi kowace ƙasa a duniya lashewa a tarihi Wannan gagarumar nasara ya sa ta zama ƙasar Afirka ta biyu da ta ɗaga wannan kofi bayan Ghana,…
Rundunar ‘Yansandan Jihar Jigawa, ta kama mutane 153 a wani samame da aka kai don yaƙi da miyagun laifuka da shaye-shaye a faɗin jihar. ‘Yansanda sun ce an kama mutanen ne da laifin sayarwa ko mallakar miyagun ƙwayoyi. A lokacin samamen da aka gudanar a sassa 42 na rundunar, an ƙwato ƙwayoyi sama da 13,000,…
Masallacin Al-Ahfad da ke unguwar Nasarawo a cikin birnin Gombe ya shirya buɗa baki na watan Ramadan tare da limaman Musulmi da na Kirista, a wani yunƙuri na ƙarfafa haɗin kai da zaman lafiya tsakanin mabiya addinai. Babban Limamin masallacin, Dakta Umar Dokaji ya bayyana cewa, an tsara taron ne domin inganta…
Daga Naziru Adam Shugaban Harkokin Addini na Masallacin Harami da Masallacin Annabi, Sheikh Dr. Abdulrahman bin Abdulaziz Al-Sudais, ya yi tsokaci kan wani lamari da ya faru inda wani mahajjaci ya yi yunƙurin dirowa daga bene na farko a Masallacin Harami, yana mai kira ga dukkan masu ziyara da su mutunta daraja da tsarkin wuraren…
Wata babbar kotu a Abuja ta yanke wa Mahmud Muhammad Usman (Abu Bara’a), ɗaya daga cikin jagororin ƙungiyar Ansaru hukuncin ɗaurin shekaru 15 a gidan kaso. Abu Bara’a wanda Hukumar Tsaron Farin Kaya (DSS) ta gurfanar a ranar Alhamis, ya amsa laifin gudanar da harkokin haƙar ma’adinai ba bisa ƙa’ida ba, lamarin…
Shafin TASKIRA shafi ne da ya saba zakulo muku batutuwa daban-daban, wadanda suka shafi al’umma. Ciki sun hadar da; zamantakewar aure, rayuwar yau da kullum, rayuwar matasa, soyayya da dai sauransu. Tsokacinmu na yau zai yi duba ne game da abin da ya shafi lalacewar dalibai mata a makarantun islamiyya da kuma na boko,…