NAJERIYA A YAU: Dalilan Karyewar Farashin Hatsi A Kasuwanni

[ad_1]

Karin fannoni



Manoma da dillalan hatsi suna ci gaba da nuna damuwa a kan yadda farashin kayan abinci yake kara karyewa a kasuwanni.

Su kuwa wasu ‘yan Najeriya jin dadi suke yi saboda yadda farashin yake ta sauka.

Ko wadanne dalilai ne suka sa farashin hatsin yake kara sauka a kasuwanni?

Wannan shi ne batun da shiriin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai tattauna a kai.

Domin sauke shirin, latsa nan


[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *