Za a bayar da kyautar Dalar Amurka milyan 75 a Australia Open

[ad_1]

A wani labarin kuma Ƴar Burtaniya, Francesca Jones ta kai zagayen kwata fainals bayan doke Sinja Kraus a ATP a Aucland.



An ƙara kuɗin kyautar lashe gasar Australian Open ta bana da kashi 16 cikin 100 zuwa dalar Amurka miliyan 111.5

Hakan ya sa ya zama mafi girman kuɗin lada a tarihin gasar, kamar yadda masu shirya gasar suka sanar a ranar Alhamis.

Duk namji da macen da ya ko ta lashe kofin bana za su karɓi kowannensu dalar Amurka miliyan 4.15, wanda ya haura dala miliyan 3.5 miliyan da Jannik Sinner da Madison Keys suka samu a bara.

A wani labarin kuma Ƴar Burtaniya, Francesca Jones ta kai zagayen kwata fainals bayan doke Sinja Kraus a ATP a Aucland.

Tana buga wasannin ne domin shirin buga gasar Australian Open da za a fara 18 ga watan nan na Janairu.


[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *