‘Yansanda Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Sace A Kwara

[ad_1]


Rundunar ‘Yansndan Jihar Kwara ta ceto mutane uku da aka yi garkuwa da su a yankin Igbonla da ke kudancin jihar.

‘Yansandan sun ce, wadanda aka ceto sun hada da Kudus Wasiu, Fatima Wasiu da ‘yarta ‘yar wata shida.

Kakakin rundunar ‘yansandan jihar, Toun Ejire – Adeyemi, a cikin wata sanarwa a ranar Talata, ya ce, ana ci gaba kuma da kokari don ceto sauran mutane biyu – Wasiu Salihu, Abdullahi Sefiu; da kuma kama cafke maharan.

[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *