Yadda gobara ta yi ɓarna a Tashar Jabi da ke Abuja
A halin yanzu ’yan kasuwa na ƙoƙarin kwashe abin da ya rage musu bayan wata gobara da ta tashi da tsakar dare da ƙone shaguna a Tashar Motoci ta Jabi da ke Abuja a safiyar Asabar.




A halin yanzu ’yan kasuwa na ƙoƙarin kwashe abin da ya rage musu bayan wata gobara da ta tashi da tsakar dare da ƙone shaguna a Tashar Motoci ta Jabi da ke Abuja a safiyar Asabar.




Rundunar Sojin Kasa ta Najeriya ta sanar da samun nasarar cafke Ifeanyi Eze Okorienta, wanda aka fi sani da “Gentle de Yahoo”, ɗaya daga cikin manyan kwamandojin ƙungiyar IPOB, a wani samame da ta kai a yankin kudu maso gabashin ƙasar. Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya NAN ya ruwaito wata majiya daga…
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya ce Gwamnatin Tarayya ƙarƙashin jam’iyyar APC na iya kama shi a kowane lokaci. El-Rufai, wanda yanzu jigo ne a jam’iyyar adawa ta ADC, ya ce ana matsa wa ’yan siyasa su koma jam’iyya mai mulki ko su ci gaba da zama a cikinta. Ya…
Jiya Talata 23 ga wata ne aka kaddamar da bikin nuna hotuna, da shirye-shiryen bidiyo da matasan sassan kasa da kasa suka dauka mai taken “One World: Shared Future”, wato “Duniya Daya: Makomar Bai Daya”, albarkacin murnar cika shekaru 80 da kafa Majalisar Dinkin Duniya a kasar Sin, wanda babban rukunin gidajen rediyo da talabijin…
Alhaji Sanusi Mikail Sami Gomo na III ya zama sabon Sarkin Zuru. Kwamishinan Ƙananan hukumomi da masarautu, Alhaji Abubakar Garba Dutsin-Mari ne ya sanar da hakan yau Alhamis, a fadar Sarkin Zuru wanda kuma ya miƙa masa takardar naɗin da Gwamnan Kebbi, Nasir Idris ya sanya wa hannu. Ya ce, naɗin sabon…
Gidauniyar Tunawa da Sir Ahmadu Bello (SABMF) ta bayyana cewa kusan ‘yan Nijeriya miliyan 14.3 suna ta’ammali da miyagun kwayoyi, inda matasa ke daukar babban kaso na wadanda abin ya shafa. Gidauniyar ta bayyana wannan yanayin abin da ke barazana ga kasa da ke bukatar kulawar gaggawa da daukar mataki daga gwamnati da sauran masu…
Ana tuhumar tsohon Firaministan Mali, Choguel Kokalla Maiga, da zargin almubazzaranci da dukiyar jama’a da kuma yin takardun bogi. An cafke shi ne a ranar Talata, 19 ga watan Agusta, a lokacin da gwamnatin mulkin sojin Mali ke ci gaba da matsa wa ‘yan siyasa da ke sukar gwamnati. Maiga ya riƙe muƙamin firaminista daga…