Xi Ya Yi Karin Haske Kan Muhimman Shawarwarin Da Kwamitin Kolin JKS Ya Gabatar Yayin Tsara Shirin Raya Kasa Karo Na 15

[ad_1]


A yau Talata, aka gabatar da bayanin shawarwarin da kwamitin kolin JKS ya gabatar yayin tsara shirin raya kasa na shekaru 5 karo na 15, ga al’umma.

Sakatare janar na kwamitin kolin, kuma shugaban kasar Sin Xi Jinping ne ya yi bayanin yayin taro na 4 na kwamitin kolin JKS na 20.

A bude wannan link domin ganin fassarar daftarin cikin harshen Ingilishi.

https://news.cgtn.com/news/files/Explanation-of-the-Recommendations-of-the-Central-Committee-of-the-Communist-Party-of-China-for-Formulating-the-15th-Five-Year-Plan-for-National-Economic-and-Socia-Development.pdf

[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *