Sauya Sheƙa: Yadda APC Ke Ci Gaba Da Hamɓarar Da Jam’iyyun Adawa A Majalisa
[ad_1]
- An Kaddamar Da Babbar Hanyar Mota Da Sin Ta Tallafa Wajen Ginawa A Namibia
- ‘Yansanda Sun Ƙaryata Rahoton Kashe Ɗan Wasan Barau FC A Katsina
[ad_2]
Source link
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1] Jakadan Sin a Najeriya Yu Dunhai, ya gana da shugaban kwamitin kula da makarantun noma da cibiyoyin bincike na majalisar dattawa ta Najeriya Sharafadeen Ali, jiya Laraba. Jakada Yu ya bayyana cewa, dangantakar diflomasiyya tsakanin kasashen Sin da Najeriya ta ci gaba da hawan sabbin matakai tun bayan kulla ta shekaru 55 da suka…
[ad_1] Kungiyar kwallon kafa ta Fenerbahce dake buga gasar Turkish League n kasar Turkiyya, ta kammala daukar dan wasan tsakiyar kasar Faransa N’Golo Kante daga kungiyar Al-Ittihad ta kasar Saudia, tunda farko dai burin Kante na komawa Turkiyya ya so ya sha ruwa bayan yarjejeniya tsakanin kungiyoyin biyu ta fasu. Amma daga bisani al’amura sun…
[ad_1] Akalla ’yan ci-rani 26 sun mutu bayan jiragen ruwan da suke ciki guda biyu sun nitse a teku a kusa da tsibirin Lampedusa na ƙasar Italiya. Hukumar Kula da ’Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce ana hasashen ƙarin wasu mutanen kuma sun ɓace yayin da ake ci gaba…
[ad_1] Tsohon Shugaban masu rinjaye na Majalisar Dattawa, Sanata Ali Ndume, ya yi gargaɗin cewa wasu sassan Jihar Borno na iya komawa ƙarƙashin ikon ’yan ta’adda idan ba a ɗauki matakan gaggawa ba. Ndume, wanda ke wakiltar Borno ta Kudu, ya faɗi haka ne yayin wata ganawa da manema labarai a Abuja….
[ad_1] Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta samu nasarar gano wata mota kirar Toyota Hilux da aka sace tare da cafke wata mata da ta yi yunkurin fitar da motar ta kan iyaka zuwa jamhuriyar Nijar. Kakakin rundunar ‘yansandan, SP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a ranar…
[ad_1] Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta sami jagoran haramtacciyar ƙungiyar neman kafa kasar Biyafara ta IPOB, Nnamdi Kanu, da laifukan ta’addanci da aka zarge shi da aikatawa. Da yake yanke hukunci a ranar Alhamis, Mai Shari’a James Omotosho, ya amince da batutuwa uku da aka gabatar a shari’ar, inda ya…