Sauya Sheƙa: Yadda APC Ke Ci Gaba Da Hamɓarar Da Jam’iyyun Adawa A Majalisa
- An Kaddamar Da Babbar Hanyar Mota Da Sin Ta Tallafa Wajen Ginawa A Namibia
- ‘Yansanda Sun Ƙaryata Rahoton Kashe Ɗan Wasan Barau FC A Katsina
Cikin wata guda, jami’an hukumar kula da shige da fice da hana fasakwabri ta Amurka (ICE) sun kashe Amurkawa biyu a jihar Minnesota. Wannan furucin da gwamnan Minnesota Tim Walz ya yi ya bayyana karara irin rashin jituwa da takaddama tsakanin gwamnatin tarayya ta Amurka da gwamnatocin jihohi. Wani sakamakon binciken jin ra’ayoyi da CGTN…
Kungiyar Likitocin Nijeriya (NARD) ta bayar da gargadi na kwanaki 10 ga Gwamnatin Tarayya da hukumomin da abin ya shafa don cika bukatun walwalar membobinta, tare da jan hankali cewa idan ba a dauki mataki ba kafin karewar wa’adin, za su tsunduma yajin aiki a fadin kasar. A cikin wata sanarwa da shugaban NARD, Dr….
Rundunar ƴansanda ta Jihar Kano ta ce ta ceto mutane uku da aka sace a yayin wani aiki biyu da ta gudanar a Kano da Kaduna, tare da ƙwato babur da wasu shaidu. Mai magana da yawun rundunar, SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da aka fitar a ranar…
An bayyana dan takara a karkashin jam’iyyar APC, Misa Musa Jauro a matsayin wanda ya lashe zaɓen cike gurbi a mazaɓar Ganye ta jihar Adamawa da aka gudanar ranar Asabar. Jauro ya samu kuri’u 16,923 inda ya doke abokin takararsa na jam’iyyar PDP, Buba Muhammad Joda wanda ya samu kuri’u 16,794. Na Hadu Da Azzalumai…
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya yi kira ga makarantun horar da ‘yan jam’iyya da su taka rawar gani wajen kyankyashe hazikai, tare da gabatar da shawarwari ga JKS. Xi, wanda shi ne sakataren kwamitin kolin JKS, kuma shugaban hukumar zartarwar rundunar sojojin kasar Sin, ya yi kiran ne cikin wani umarni da ya gabatar…
Sabon sauyin manyan hafsoshin tsaro da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi a makon da ya gabata ya sake haifar da tambayoyi daga al’umma da masana tsaro, shin sauyin zai kawo sabon canji a sha’anin tsaro ko kuwa kamar yadda aka saba ne kawai, sauya shugabanni ba tare da sauya tsari ba? A…