NCoS Ta Kama Mutane 2 Bisa Yunƙurin Safarar Miyagun Ƙwayoyi Zuwa Gidan Yarin Kano
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1] A kwanan baya ne wasu faifan Bidiyo suka karade shafukan sanda zumunta na zamani, kan batun yin sulhu da ‘yan bindiga daji da suka addabi wasu alumomin da ke a Jihar Katsina. An gudanar da suhun ne, a tsankin shuwagannin wasu kananan hukumomin da ke a jihar ta Dikko. Sai dai, wasu ‘yan Nijeriya sun…
[ad_1] Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa shirin ceto jihar sa daga halin da take ciki, wato “Rescue Mission” yana tafiya yadda ya dace kuma yana haifar da gagarumin sakamako. A ranar Laraba, gwamnan ya kai ziyarar aiki a Ƙaramar Hukumar Shinkafi domin duba manyan ayyukan da gwamnatin jihar sa ke aiwatarwa a…
[ad_1] Fasinjoji da dama sun jikkata bayan wani jirgin ƙasa da ke jigila tsakanin Abuja zuwa Kaduna ya sauka daga layin dogo sakamakon karo da wani abu a kan hanyarsa. Lamarin ya faru ne yau Litinin a kusa da Asham a kan layin dogon da ke haɗa Abuja da Kaduna, lamarin da…
[ad_1] Malama Aisha Abubakar, wacce Ubangiji ya azurtata da haihuwar ‘ya’ya hudu rigis a Jihar Kano da aka sauya wa suna Halima, Fatima, Abubakar, Bilal tana tsaka mai wuya sakamakon karancin abin hannu na maigidanta, ya sa matar na cikin tsananin bukatar taimako daga gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf da Sarkin Kano, da manyan…
[ad_1] Shugaban Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa na Kasa Dakta Abubakar Dantsoho, ya karbi bakuncin Babban Jami’i na Ofishin Jakadanacin Daular Larbawa wato UAE, da ke a Nijeriya Salem Al-Jaberi. Dantsho, ya karbi bakuncinsa ne, a Shalkawar Hukumar NPA, da ke a Marina, a jihar Lagos. Cinikayyar Waje Ta Jihar Xinjiang Ta Bunkasa A…
[ad_1] Tawagar ƙwallon ƙafa ta Nijeriya da ke buga gasar cin kofin ƙasashen nahiyar Afirika a ƙasar Morocco ta samu nasarar samun kyautar tagulla bayan ya samu nasarar doke ƙasar Egypt a bugun Fenarati. Bayan kammala mintuna 90 ba tare da wata ƙasa ta jefa ƙwallo a wasan na yammacin Asabar ba, alƙkalin wasa ya…