NCoS Ta Kama Mutane 2 Bisa Yunƙurin Safarar Miyagun Ƙwayoyi Zuwa Gidan Yarin Kano
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1] Karin fannoni Tun bayan fara bikin harshen Hausa ta duniya shekaru goma da suka gabata ne dai manazarta suke bayyana irin cigaba da habbakar da yaren ya samu. Harshen Hausa ya samu zama a mataki na 11 cikin harsunan da ake amfani dasu a fadin duniya tare da fatan nan bada…
[ad_1] Jami’an rundunar ‘yansandan jihar Borno sun gano wata nakiya da bata tashi ba a wata gona da ke karamar hukumar Dikwa a jihar Borno. A wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yansandan jihar, ASP Nahum Daso, ya fitar a ranar Litinin, ya ce, rundunar ta samu rahoton ne daga wani Babagana…
[ad_1] Ana fargabar sama da mutane 200 sun mutu bayan wasu mahara ɗauke da makamai suka kai hari garin Woro a Karamar Hukumar Kaiama ta Jihar Kwara. An kuma sace mata da dama, yayin da magidanta da yawa suka tsere daga gidajensu. Kwankwaso Bai Je Ƙasar Waje Neman Magani Ba – Kwankwasiyya Yadda Fasahar Sin…
[ad_1] Aƙalla manoma bakwai ne suka rasa rayukansu a wani sabon hari da aka kai kauyen Bum na gundumar Vwang da ke ƙaramar hukumar Jos ta Kudu a Jihar Filato. Mazauna yankin sun ce harin ya faru ne da misalin ƙarfe 11 na daren Laraba, lokacin da yawancin mutanen kauyen ke barci….
[ad_1] Shugaban Amurka, Donald Trump, ya yi barazanar ƙaƙaba harajin kashi 25 cikin 100 kan duk wata ƙasa da ta ci gaba da kasuwanci da Iran. Ya ce matakin zai fara aiki nan take. Barin Almakashin Tiyata Acikin Ciki: Gwamnatin Kano Ta Dakatar Da Ma’aikatan Asibiti 3 Sojoji Sun Kama Mutane 2 Da Ake Zargi…
[ad_1] Shafi ne da ya saba zakulo muku fitattun jarumai manya da kanana, daga cikin masana’antar shirya finafinan hausa ta Kannywood. Kamar kowane mako yau ma shafin na tafe da wata Jarumar me shirin tasowa wato, IKLIMA UMAR ARGUNGUN Wacce aka fi sani da SUHAIRA ‘YAR AMANAR ADAMU ZANGO. Jarumar tayi batutuwa masu yawan gaske…