NCoS Ta Kama Mutane 2 Bisa Yunƙurin Safarar Miyagun Ƙwayoyi Zuwa Gidan Yarin Kano
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1] Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama mutum 21 a wani otel a Kureken Sani, Kumbotso. An kama su ne bisa zargin aikata aiyukan da suka saɓa dokokin Hisbah. Mataimakin Babban Kwamanda, Dr. Mujahid Aminuddeen, ya tabbatar da kama su ga manema labarai. Ya ce cikin su akwai mata 11, wasu na tsakanin shekaru…
[ad_1] Majalisar Dokokin Jihar Kano, ta dakatar da Shugaban Ƙaramar Hukumar Rano, Muhammad Nazir Yau, na tsawon wata uku domin gudanar da bincike kan zargin yin amfani da kujerarsa ba bisa ƙa’ida ba. Kansilolinsa sun zarge shi da karkatar da kayayyaki da kuma almundahana wajen tafiyar da dukiyar jama’a. An yanke wannan…
[ad_1] Sanata mai wakiltar Abia ta Arewa, Orji Uzor Kalu, ya bayyana yadda wasu ‘yan majalisa suka haɗa kai suka daƙile yunkurin tsige Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio. Yayin da yake zantawa da manema labarai a ranar Talata a Majalisar Tarayya da ke Abuja, Sanata Kalu ya tabbatar da cewa akwai…
[ad_1] Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya bar birnin New York na Amurka, bayan kammala wakiltar Shugaba Bola Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya karo na 80 (UNGA). Ya nufi Jamus domin ganawa da jami’an Bankin Deutsche kan batutuwan haɗin gwuiwa da zuba jari a shirye-shiryen ci gaban Nijeriya. A yayin taron UNGA, Shettima ya…
[ad_1] Jiya Talata, cibiyar kimanta darajar tambura a duniya ta Brand Finance mai mazauni a birnin London, ta fitar da wasu rahotanni biyu: daya jeri ne na tambura mafiya karfi da daraja 500 a duniya, yayin da dayan rahoto ne da ya nuna cewa Sin ce kasa daya cikin manyan kasashe 10 da makin manufarta…
[ad_1] Rundunar Sojin Saman Nijeriya (NAF) ta tabbatar da kashe fiye da ƴan ta’adda 40 a hare-haren sama da aka ƙaddamar a yankunan Azir da Musarram na Jihar Borno, lamarin da ya tarwatsa shirye-shiryen hare-hare da suke shirin kai wa, tare da ƙarfafa aiyukan Sojojin ƙasa a yankin. Wannan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa…