Kano Pillars Sun Yi Alƙawarin Sake Zage Damtse Bayan Rashin Nasarar Wasan Bayelsa

[ad_1]

Kano Pillars sun bayyana ƙudurin su na dawowa kan turbar nasara bayan shan kashi da ci 4-1 a hannun Bayelsa United a wasan mako na 32 na gasar Nigeria Premier Football League da aka buga a Yenagoa.

Wannan rashin nasara ya kawo ƙarshen jerin wasanni uku da ƙungiyar ta yi ba tare da shan kashi ba, amma ‘Sai Masu Gida’ sun ce sun maida hankali wajen gyara kura-kurainsu domin samun sakamako mai kyau a gaba.

  • Bayelsa United Ta Lallasa Kano Pillars 4-1 A Yenagoa
  • Kano Pillars Ta Fice Daga Jan Layi Bayan Doke El-Kanemi Warriors

Ƙungiyar ta tabbatar da cewa ta koma atisaye da ƙwazo, tare da mantawa da sakamakon da ya gabata yayin da take shirin wasan mako na 33.

Kano Pillars za su fafata da Bendel Insurance a wasan su na gaba a gida, inda ake sa ran za su yi ƙoƙarin dawo da martabarsu.

[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *