Kamfanin Matatar Man Fetur Na Dangote Ya Rage Farashin Mai Zuwa ₦774
[ad_1]
Kamfanin Matatar Man Fetur na Dangote ya rage ₦25 kan farashin kowace lita na man fetur, wanda hakan ya rage farashin da ake sayarwa a da daga ₦799 zuwa ₦774 kowace lita.
Kamfanin ya sanar da hakan ne a ranar Talata, yana mai jaddada cewa, sabon farashin zai fara aiki nan take.
A cewar sanarwar, “Wannan na bayyana cewa, an samu sauyi a farashin man fetur daga ₦799 kowace lita zuwa ₦774 kowace lita.”
[ad_2]
Source link