Dangote Ya Janye Ƙarar Da Ya Shigar Da Tsohon Shugaban NMDPRA A ICPC
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1] Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da nasarar ceto sauran ɗalibai da ma’aikatan makaranta 130 da aka sace daga Makarantar Katolika ta St. Mary’s da ke Papiri, ƙaramar hukumar Agwara a jihar Neja, lamarin da ya kawo adadin waɗanda aka ceto gaba ɗaya zuwa 230 tare da kawo ƙarshen wannan mawuyacin hali. Ministan Yaɗa Labarai…
[ad_1] Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ƙaryata rahotannin da ke cewa ya aike wasiƙar neman shiga wata jam’iyya ta daban. A wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na Facebook, Kwankwaso ya ce babu gaskiya a labaran, kuma ya shawarci jama’a da su yi watsi da su. “Mun samu…
[ad_1] Kasar Sin ta bayyana cewa tana son yin aiki tare da Tarayyar Turai (EU) kan sauyin yanayi na duniya, amma kuma za ta dauki dukkan matakan da suka wajaba don mayar da martani ga duk wani takunkumin ciniki na rashin adalci. Ma’aikatar kasuwanci ta kasar Sin ce ta bayyana hakan a yau Alhamis, dangane…
[ad_1] Tun bayan komawa sabon zagaye na tattaunawar tattalin arziki da cinikayya tsakanin wakilan Sin da na Amurka a birnin Madrid na Sifaniya a karshen makon jiya, masharhanta da dama ke bayyana mahangarsu game da matsayar Sin dangane da zaman tattaunawar. A mahangar da dama daga masu fashin baki, yayin zama na wannan karo ma…
[ad_1] Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya bayyana cewa jam’iyyar mai mulki a shirye take ta karɓi tsohon gwamnan Jihar Kano kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP a zaɓen 2023, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, idan ya yanke shawarar shiga APC. Yilwatda ya bayyana hakan ne a wata hira da ya…
[ad_1] Mutum-mutumin inji kirar kasar Sin, ya lashe gasar karshe ta tseren mita 100, a gasar wasanni ta mutum-mutumin inji ta duniya ta 2025, da aka yi jiya, a dakin wasan tseren kankara na kasa. Mutum-mutumin inji mai la’akari da yanayi da muhallinsa da ake kira Tian Gong Ultra, wanda cibiyar kera mutum-mutumin inji ta…