CMG Zai Gabatar Da Shirye-Shiryen Murnar Bikin Fitila Na Sin Yau Talata


Da misalin karfe takwas na daren yau Talata, babban rukunin gidajen rediyo na Sin wato CMG a takaice zai gabatar da shirye-shiryen murnar bikin fitila na Sin, wadanda jigonsu shi ne “murnar biki cikin farin ciki”, inda za a nuna nau’ikan shirye-shirye daban-daban kamar wakoki da raye-raye, da wasannin kwaikwayo na gargajiya na Sin, da wasan kwaikwayo, da wasan tattaunawa cikin raha, da kuma wasan dabo ko sihiri, don nishadantar da mutanen Sin a duk fadin duniya da abokai na kasashen waje domin murnar bikin. (Safiyah Ma)



Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *