Cibiyar Wutar Lantarki ta Ƙasa ta lalace
[ad_1]
Babbar Cibiyar Wutar Lantarki ta Najeriya ta lalace, kwana guda bayan Gwamnatin Tarayya ta sanar da kammala gyaran babbar cibiyar lantarki ta ƙasa da ke Legas.
[ad_2]
Source link
[ad_1]
Babbar Cibiyar Wutar Lantarki ta Najeriya ta lalace, kwana guda bayan Gwamnatin Tarayya ta sanar da kammala gyaran babbar cibiyar lantarki ta ƙasa da ke Legas.
[ad_2]
Source link
[ad_1] Daga Khalid Idris Doya Rundunar ‘yansandan jihar Bauchi ta kama a ƙalla mutane 1,532 bisa zarginsu da aikata laifukan daban-daban a sassan jihar a cikin shekarar 2025 da muka yi bankwana da ita. Rundunar ta kuma amshi kesa-kesai har guda 881 a tsawon wannan lokacin, daga cikin wannan adadin kesa-kesai 880 ne ta gurfanar…
[ad_1] Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jajanta wa iyalan marigayi dattijon jiha, Ambasada Muhammad Jabbi Maradun. Marigayi Ambasada Jabbi ya rasu yana da shekaru 82 a duniya a Abuja ranar Asabar, bayan ya sha fama da rashin lafiya. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sulaiman Bala Idris, ya fitar, ta bayyana…
[ad_1] An yanke wa Jonathan Nuhu, mai shekara 45 da ke ƙauyen Kanke da ke Jihar Filato, hukuncin zaman gidan yari na tsawon shekaru 15 sakamakon samunsa da laifin mallakar tabar wiwi. Wannan hukunci zai fara aiki ne tun daga ranar da aka yanke shari’ar. Kakakin Hukumar yaƙi da fataucin miyagun ƙwayoyi…
[ad_1] Bayan cece-kuce da ta ɓarke bayan afuwar da shugaban kasa ya yi wa Maryam Sanda, wacce aka yanke mata hukuncin kisa ta hanyar ratayewa a shekarar 2020 saboda kashe mijinta, Bilyaminu Bello, shugaba Bola Tinubu ya soke afuwar amma ya mayar da hukuncin kisan zuwa ɗaurin shekaru 12. Hakan na kunshe ne a…
[ad_1] Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gabatar da ajandar mulkin duniya a taron “SCO+” na birnin Tianjin a jiya Litinin, kasa da kasa sun mai da hankali sosai ga wannan batu. Ajandar, wadda shugaba Xi ya fitar ta kunshi wasu ka’idoji guda biyar, wato tabbatar da daidaiton ikon mulkin kasa, da bin dokokin kasa…
[ad_1] Farashin Litar Man Fetur ya ƙaru zuwa Naira 1,080 a wasu sassan Jihar Legas, sakamakon tashin ɗanyen mai a kasuwar duniya. Bincike ya nuna wasu gidajen mai a ranar Asabar sun fara sayar da man tsakanin Naira 1,020 zuwa Naira 1,080 kan kowace lita. Ƙarin farashin ya biyo bayan ƙara kuɗin…