Sashen Aikewa Da Kunshin Sakwanni Na Sin Ya Bunkasa Cikin Watanni 7 Na Farkon Bana
Sashen aikewa da kunshin sakwanni cikin sauri na kasar Sin, ya samu gagarumin ci gaba cikin watanni bakwai na farkon shekarar bana, inda ya samar da hidimar aikewa da kunshin sakwanni har biliyan 112.05 cikin watannin bakwai na farkon shekarar ta bana, adadin da ya karu da kaso 18.7 bisa dari kan mizanin shekara. Alkaluman…