NPA Ta Fito Da Sabuwar Doka Kan Kayan Da Ake Ajiyewa A Tashoshinta
Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Kasa NPA, ta kara wa’adin dakatar da kudin da take caza kan kayan da Jiragen Ruwa suka shiga da su zuwa cikin Tashoshin Jiragen Ruwan da kuma kudin ajiyar kayan a Tashoshin zuwa Kwanuka 14. NPA ta dauki wannan matakin ne,bayan karewar ainahin wa’adin dakatarwar da ta yi…