Sojoji Sun Kama Mutane 107 Da Ake Zargi, Sun Ceto Mutane 20 A Cikin Maku Guda
Hedikwatar tsaro (DHQ) ta bayyana cewa, sojojinta sun kama mutane 107 da ake zargi da aikata ta’addanci, garkuwa da mutane, satar danyen mai da sauran wadanda ake zargi da aikata laifuka a fadin kasar nan. Darakta mai kula da harkokin yada labarai na tsaro, Maj.-Gen. Markus Kangye wanda ya bayyana hakan a ranar alhamis ya…