Babban Malamin Addinin Musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi Ya Rasu
[ad_1]
Fitacce kuma sanannen malamin addinin Muslunci a Nijeriya da ma Afrika, Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya riga mu gidan gaskiya.
Babban malamin Darikan ya rasu yana da shekaru sama da 100 a duniya.
Ya rasu ne a ranar Alhamis.
Daya daga cikin makusantan Shehin Malamin, M Daha Azhary Bauchi, ya shaida cewa, “Innaa lillahi wa innaa ilaihi raaji’un…
Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya yi Wafati. Yau Alhamis 27-11-2025.
Allah yabamu albarkarsa.”
Sannan wani almajiransa na kusa Malam Garba shi ma ya tabbatar wa Wakilinmu.
Cikakken labarin daga baya…
[ad_2]
Source link