Dangote Ya Janye Ƙarar Da Ya Shigar Da Tsohon Shugaban NMDPRA A ICPC
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1] Iyalai da almajiran marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi sun tabbatar da cewa daga yau lamuran jagoranci na addini za su koma ƙarƙashin umarnin Khalifa Sharif Ibrahim Saley Al’husainiy, wanda aka amince da shi a matsayin shugaban Tijjaniyya a Nijeriya. Sun bayyana cewa biyayyarsu gaba ɗaya yanzu tana hannun Sharif Saleh, bisa ga irin…
[ad_1] Gwamnatin tarayya ta kafa wani kwamiti da zai binciki fashewar wani abu da ya faru a rukunin masana’antun tsaron Nijeriya da ke Jihar Kaduna. Manajan Darakta na Beacon Security and Intelligence Ltd., kuma tsohon Shugaban Tsaro a Majalisar Dattawa, Kabir Adamu, ne ya bayyana hakan a lokacin da yake bayyanawa gidan Talabijin na Channels…
[ad_1] Biyo bayan sanarwar hadin gwiwa bayan taro kan tattalin arziki da cinikayya da aka yi tsakanin Sin da Amurka a birnin Geneva a ranar 12 ga watan Mayun 2025 wato sanarwar Geneva, da tarukan da aka yi a birnin London a ranekun 9 da 10 ga watan Yunin 2025, da wanda aka yi a…
[ad_1] Hukumar Tsaron Farin Kaya a Nijeriya (DSS) ta bai wa shafin sada zumunta na X wa’adin sa’o’i 24 da ya goge wani saƙo da mai fafatuka Omoyele Sowore ya wallafa yana ƙaryata Shugaba Bola Tinubu. Hakan na ƙunshe cikin wata wasiƙa da Hukumar DSS ɗin ta aike wa kamfanin X Corp…
[ad_1] Wasu ’yan bindiga da Bello Turji ke jagoranta sun kai hari ƙauyen Bargaja da ke Ƙaramar Hukumar Isa a Jihar Sakkwato da safiyar ranar Asabar. Rahotanni daga yankin sun bayyana cewa ’yan bindigar sun kashe mutum biyar, tare da jikkata wani ɗan sa-kai, sannan suka sace wasu mutum tara waɗanda mafi…
[ad_1] Jihar Legas, mahaifar Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ta samu ayyukan gwamnati da darajarsu ta kai Naira Turkiya 3.9 a cikin shekaru biyu na gwamnatinsa. Ayyukan da gwamnatin ta ba wa Jihar Legas ya zarce jimillar abin da aka ware wa jihohin Arewa maso Gabas, Arewa maso Yamma da Kudu maso Gabas…