‘Yan Majalisar Wakilai Sun Nemi A Dakatar Da Aiwatar Da Dokokin Haraji
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1] Jami’ar Ahmadu Bello (ABU), Zaria, ta ƙaryata wani faifan bidiyo da ya yaɗu a kafafen sada zumunta da ke zargin cewa jami’ar na da hannu wajen wani shiri na sirri kan haɗa makamin nukiliya a Nijeriya. A wata sanarwa da Daraktan hulɗa da jama’a na jami’ar, Malam Auwalu Umar, ya fitar a ranar…
[ad_1] Bishop Matthew Kukah, na Cocin Katolika da ke Jihar Sakkwato, ya ce barazanar da Shugaban Amurka, Donald Trump, ya yi na kawo wa Najeriya ya farkar da shugabannin ƙasar nan. Trump, ya zargi Najeriya da cin zarafin Kiristoci tare da barazanar janye tallafin Amurka ko kuma ɗaukar matakin soja domin “ceto…
[ad_1] Jam’iyyar PDP ta yi Allah-wadai da kisan da aka yi wa mutane sama da 100 a yankin Woro da ke ƙaramar hukumar Kaiama a Jihar Kwara. A cikin wata sanarwa da sakataren yaɗa labaran jam’iyyar na ƙasa, Ini Ememobong ya fitar, ya buƙaci a gudanar da bincike cikin gaggawa kan abin…
[ad_1] Gwamnatin Tarayya ta ƙaryata zargin wai ana nuna bambanci wajen rabon ayyuka da naɗin muƙamai a ƙarƙashin shugabancin Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, tana mai cewa babu wani yanki da aka ware, kowane ɓangare yana samun kulawa iri ɗaya. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya faɗa a cikin wata…
[ad_1] Gwamnatin Tarayya ta amince da gina layin dogo na zirga-zirga a babban birnin Kano kan Naira tiriliyan 1, da nufin inganta sufuri a birane, inganta ayyukan tattalin arziki da kuma rage cunkoson ababen hawa a babban birnin jihar. Gwamnan Jihar Kano, Abba Yusuf, ya bayyana amincewar, yayin da yake jawabi ga mambobin tawagar jihar…
[ad_1] An yi ta harbe-harben bindiga a Guinea-Bissau a ranar Laraba yayin da shugaban kasar, Umaro Embaló, ya ce an kama shi da misalin karfe 1 na rana a cikin ofishinsa da ke fadar shugaban kasa, yana mai bayyana lamarin a matsayin yunkurin juyin mulki. Embaló, ya zargi Shugaban Sojojin kasar da jagorantar tawagar…