Similar Posts
Yadda Ake Zama Da Uwar Miji (2)
[ad_1] 5)- Ki riƙa kwaɗaitar da mijinki a kan ya riƙa ziyartar su ko da kuwa a gari ɗaya suke. Sannan ki riƙa kwaɗaitar da shi akan ɗaukan ki da ƴaƴanki ku je ku wuni mata, kin ga za ta ji daɗi, kuma ki kwaɓi ƴaƴanki kafin ku je, domin kada su yi ta mata…
Kotu ta ɗage shari’ar BBC Hausa da mawaƙi Abdul Kamal zuwa Sabuwar Shekara
[ad_1] Kotu ta ɗage sauraron shari’ar haƙƙin mallakar sautin kiɗa da wani maka Sashen Hausa na BBC a gabanta a Jihar Kano. Mai shari’a Muhammed N. Yunusa na Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ya sanya 10 ga Fabrairu a matsayin ranar ɓangarorin da ke Shari’a za su gabatar da jawaban ƙarshe…
Kasar Sin Ta Yi Nasarar Harba Taurarin Dan Adam Na Sadarwar Intanet
[ad_1] Da misalin karfe 7 da minti 26 na safiyar yau Jumma’a 26 ga watan Disamba ne, a cibiyar harba taurarin dan Adam irin na kasuwanci ta lardin Hainan dake kudancin kasar Sin, aka yi amfani da rokar Long March-8A, don harba wani rukunin taurarin dan Adam na sadarwar intanet zuwa sararin samaniya cikin nasara,…
Yawan Kudin Da Aka Kashe Na Zamantakewa A Watan Agusta A Kasar Sin Ya Kai RMB Triliyan 3.97
[ad_1] Yau jami’in sashen kula da inganta sayayya na ma’aikatar kasuwanci ta kasar Sin, ya yi tsokaci kan yanayin sayayya da kasar ta kasance a ciki a watan Agusta. A watan na Agusta, an gudanar da harkokin sayayya yadda ya kamata. Bisa kididdigar da hukumar kididdigar kasar Sin ta bayar an nuna cewa, yawan kudin…
Mahaddata 7 sun samu kyautar motoci a gasar Alƙur’ani a Abuja
[ad_1] Mahaddata bakwai sun samu kyautar motoci a gasar karatun Alƙur’ani ta ƙasa da ƙungiyar Izala ta shirya, wadda aka kammala a ranar Lahadi a Abuja. Wakilai daga jihohi 25 na Najeriya ne, suka halarci gasar, inda suka fafata a fannoni daban-daban na haddar Alƙur’ani da tafsiri. An gudanar da gasar ne…
Ko Shirin Ciyar Da Mabuƙata Buɗa Baki Na Bilyan Ɗaya Ya Yi Tasiri A Sakkwato?
[ad_1] Watan azumi muhimmin lokaci ne da mabuƙata ke buƙatar sanyayawa daga gwamnatoci, ‘yan uwa da masu hannu da shuni domin gudanar da ibada a cikin sauƙi musamman domin rage masu raɗaɗin matsin tattalin arziki. A Sakkwato akwai ɗimbin al’ummar da suka dogara da ciyarwar buɗa baki da mabambantan gwamnatoci a jihar ke yi a…