Yanzu-yanzu: Tinubu Ya Umarci Shugabannin Tsaro Su Koma Maiduguri
An kai Gwamnatin Tarayya gaban Babbar Kotun Babban Birnin Tarayya (FCT) kan shirinta na fara aiwatar da sabbin dokokin haraji daga ranar 1 ga Janairu, 2026. Masu shigar da ƙarar su ne ƙungiyar amintattu masu rajin bincikar masu riƙe da madafun iko (Ƙaddamar da Amintattu na Ƙaddamarwar Afirka don Zaluntar Jama’a). Masu ƙarar sun roƙi…
A cikin watan Ramalana muna koyon sauƙaƙawa da sassautawa a cikin al’amuranmu na yau da kullum, matuƙar hakan ba zai kai zuwa ga saɓon Allah ba. Darussa Daga Ramadan Na 10: Zumunci Da Tausayi Darussa Daga Ramadan Na 9: Danne Fushi Da Nutsuwa A Ramalana Ramalana, duk da cewa wata ne na ibada mai tsanani,…
Shugaban Amurka Donald Trump ya umarci sojojin kasarsa su kasance cikin shirin ko-ta-kwana game da yiwuwar far wa kungiyoyin “‘yan ta’adda” da ya ce suna yi wa Kiristoci kisan gilla a Nijeriya, “Kuma gwamnati ba ta ba su kariya ba”. Trump bai fadi kisan gillar da aka yi ba amma kuma zargin kisan ga…
A yau Lahadi, fitacciyar ’yar wasan kasar Sin Gu Ailing ta yi nasarar kare kambunta inda ta lashe lambar zinare a gasar zamiyar kankara ta tsalle da jujjuyawa ta halfpipe, ajin mata a gasar wasannin Olympics ta Milan Cortina. Gu ta yi nasara ne da maki 94.75, bayan ta samu maki 94 wanda shi ne…
Kawo yanzu za a iya cewa babu wata gasar ƙwallon ƙafa a nahiyar Turai da take ɗaukar hankalin ƴan wasa da masu horarwa har ma da ƴan kallo kamar gasar firimiyar Ingila saboda yadda wasanni suke ƙayatarwa da kuma irin kuɗaɗen da ake kashewa. Wannan ne ya sa masu zuba jari a ƙwallon ƙafa suke…
Ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar mazaɓar Dala a Jihar Kano, Aliyu Sani Madakin Gini, ya fice daga jam’iyyar NNPP tare da komawa APC. Madakin Gini, wanda shi ne Mataimakin Shugaban Marasa Rinjaye a majalisar wakilai, ya sanar da hakan cikin wata wasiƙa mai ɗauke da kwanan wata 10 ga watan Maris, 2026….