Ƙarin Farashin Fetur: Ƙungiyar Ƙwadago Ta Nemi A Dakatar Da Karɓar Haraji
[ad_1]
- Boko Haram Sun Sake Kai Hari Kan Wani Sansanin Sojoji A Borno
- Sin Da Amurka Sun Fara Tattaunawar Tattalin Arziki Da Cinikayya A Birnin Paris
[ad_2]
Source link
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1] Daga Naziru Adam Shugaban Harkokin Addini na Masallacin Harami da Masallacin Annabi, Sheikh Dr. Abdulrahman bin Abdulaziz Al-Sudais, ya yi tsokaci kan wani lamari da ya faru inda wani mahajjaci ya yi yunƙurin dirowa daga bene na farko a Masallacin Harami, yana mai kira ga dukkan masu ziyara da su mutunta daraja da tsarkin…
[ad_1] Ƙungiyar Likitoci Masu Neman Ƙwarewa ta Najeriya (NARD) ta bai wa Gwamnatin Tarayya sabon wa’adin kwana ɗaya domin ta cika buƙatun da take nema. Hakan dai na zuwa ne bayan wa’adin farko na kwanaki 10 da suka bayar, wanda ya ƙare a ranar Talata, 10 ga Satumba. Matakin da ƙungiyar ta…
[ad_1] Manazarci akan harkar tsaro kuma matashin dan siyasa, Salisu Alhassan Dan Sarki ya bayyana cewa, matsalar da Nieriya ke ciki zai yi wahala a magance ta matukar ba a hana cin hanci da rashawa ba. Ya kara da cewa, “babbar hanyar magance cin hanci da rashawa ita ce, shugabanni su yi gaskiya da…
[ad_1] Rundunar ‘Yansanda Jihar Kebbi ta yi nasarar hana wani yunkurin sace mutum, inda ta ceto wani da aka yi garkuwa da shi daga hannun ‘yan bindiga a Kauyen Kesan, Karamar Hukumar Shanga. Jami’in hulda da jama’a na rundunar, CSP Nafiu Abubakar, ya bayyana a cikin wata sanarwa ranar Lahadi cewa lamarin ya faru da…
[ad_1] Daga ranar 19 zuwa 22 ga watan Satumba, 2025, dakarun sojojin Nijeriya sun kashe wasu ‘yan ta’adda, sun kama sama da mutane 20 da ake zargi da aikata laifuka, tare da ceto wasu da aka sace a sassa daban-daban na ƙasar nan. Sojojin sun kuma ƙwato makamai da dama ciki har da bindigogi ƙirar…
[ad_1] A yau Litinin, sakatare janar na kwamitin tsakiya na JKS Xi Jinping, ya taya Kim Jong Un murna bisa zabensa da aka yi a matsayin sakatare janar na jam’iyyar WPK ta kasar Koriya ta Arewa. Cikin sakonsa na taya murna, Xi Jinping ya ce tun bayan babban taro na 8 na WPK, kwamitin tsakiya…