Ƙarin Farashin Fetur: Ƙungiyar Ƙwadago Ta Nemi A Dakatar Da Karɓar Haraji
- Boko Haram Sun Sake Kai Hari Kan Wani Sansanin Sojoji A Borno
- Sin Da Amurka Sun Fara Tattaunawar Tattalin Arziki Da Cinikayya A Birnin Paris
A Zamfara, hukumomin kula da yaƙi da cutar shan-inna sun bayyana cewa an yi wa yara fiye da miliyan biyu rigakafin cututtukan mashaƙo da sankaran yara a faɗin jihar, yayin da sama da miliyan 1.8 na yara ‘yan ƙasa da watanni 59 suka karbi rigakafin cutar shan-inna. Jami’in kula da Cibiyar Gaggawar Polio ta…
Hukumar Ci gaban Arewa maso Yamma (NWDC) ta bayyana cewa tana shirin sanya hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna (MoU) da kamfanonin Shanghai Integrated Infrastructure Development Limited da Pearless Advisory Limited domin saka hannun jari na kusan dala miliyan 200 a fannin noma. Wannan shirin zai mayar da hankali kan bunƙasa noma na zamani, da kiwo,…
Gyaran fata abune mai matukar kyau ga mace, idan kina so ki ganki kullum cikin kyau tofa sai kin cire kiwa kina kokarin gyaran fata. Za kiga fatanki tana sheki, ta yi laushi, ruwa ko zama baya yi akai. Abubuwan bukata: Man zaitun, Lalle, Kurkur, Madara peak. Yadda ake hadawa: Za ki hade wadannan kayan…
Mutane da dama sun mutu, wasu da dama kuma sun jikkata bayan wani harin da ake zargin ‘yan bindiga ne suka kai wa al’ummar Dabagin Yari a karamar hukumar Wurno ta jihar Sokoto. Harin, wanda ya faru a daren Laraba, ya kuma haifar da sace dimbin mazauna yankin, ciki har da mata da yara, a…
Babban kwamandan runduna ta 2 na Sojojin Nijeriya kuma Kwamandan Sashi na 3 na atisayen Fansar Yamma, Manjo Janar Chinedu Nnebeife, ya jagoranci wani sumame da ya kai ga ceto mutanen da aka sace a jihar Kwara a ranar 9 ga Oktoba, 2025. Manjo Janar Nnebeife ya gudanar da wannan aikin ne yayin ziyarar…
Karin fannoni Matakin hana malaman da ba su da rajista hawa mumbari a Neja yana ci gaba da yamutsa hazo a ciki da wajen jihar. Yayin da wasu suke ganin wannan mataki bai dace ba, wasu kuwa gani suke faduwa ta zo daidai da zama, wato matakin ya zo a daidai lokacin…