Ƙarin Farashin Fetur: Ƙungiyar Ƙwadago Ta Nemi A Dakatar Da Karɓar Haraji
[ad_1]
- Boko Haram Sun Sake Kai Hari Kan Wani Sansanin Sojoji A Borno
- Sin Da Amurka Sun Fara Tattaunawar Tattalin Arziki Da Cinikayya A Birnin Paris
[ad_2]
Source link
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1] Rundunar Sojin Najeriya ta tabbatar da samun gagarumar nasara bayan harin da Amurka ta jagoranta a maboyar ’yan ta’addan Lakurawa a Karamar Hukumar Tangaza ta Jihar Sakkwato. Mukaddashin Daraktan Watsa Labarai na rundunar, Kanar Appolonia Anele, ta bayyana a ranar Litinin cewa dakarun Combat Intelligence Battalion VII, bisa sahihin bayanan sirri…
[ad_1] Matsalar tasgadewar kashin baya, na faruwa musamman da kananan yara masu tasowa daga tsakanin shekara tara zuwa sha hudu, yayin da kasusuwansu suka fi jan gaba. Wadanda ke gamuwa da wannan matsala, sun kai kamar kashi uku cikin 100 na kananan yara masu tasowa. Haka nan, matsalar ta fi faruwa ga ‘ya’ya mata, duk…
[ad_1] Babban Layin wutar lantarki na Najeriya ya sake faɗuwa. Wannan matsala ta haifar da katsewar wuta a wasu sassan ƙasar, wanda ya jefa masu amfani da lantarki cikin damuwa. Bayanan da Hukumar Gudanar da Wutar Lantarki, sun nuna cewa wutar ta ragu daga megawat 2,917 zuwa megawat 1.5 daga tsakanin ƙarfe…
[ad_1] Matasan Ƙaramar hukumar Shagari sun kashe wasu ’yan bindiga shidda da ake zargin suna cikin waɗanda suka addabi yankin Ƙaramar hukumar Shagari a Jihar Sakkwato. Wani matashi ya yi wa wakilinmu bayanin yadda lamarin ya faru ya ce, ’yan bindigar sun zo kan Jakuna a cikin dajin da ba kowa, a…
[ad_1] Mazauna Jihar Taraba na fuskantar wani sabon yanayi yayin da ake shirin bikin Ƙaramar Salla, inda farashin kayan miya da man ja ya faɗi warwas, amma farashin kayan masarufi kamar shinkafa, wake, da masara ya yi tashin gwauron zabi. A kasuwar Tashan Lau da ke Jalingo ta nuna cewa farashin kayan…
[ad_1] Ƙarin Podcasts A yayin da Najeriya ke fuskantar kalubale daban-daban a fannin lafiya, cutar zazzabin Lassa ta sake ɗaga kai a wasu jihohin ƙasar. Cutar wadda ake dangantawa da berayen da ke ɗauke da ƙwayar cutar, tana yawaita ne musamman a lokutan sanyi zuwa farkon damina, lamarin da ke jefa al’umma…