Yadda El-Rufai ke karɓar ta’aziyyar mahaifiyarsa

[ad_1]



Masoya da manyan shugabanni da abokan aiki da na siyasa suna ta tururuwar zuwa miƙa ta’aziyya ga tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai kan rasuwar mahaifiyarsa.

Allah Ya yi wa Hajiya Umma rasuwa  a ranar Juma’a a kasar Masar, a yayin da El-Rufai ke tsare a hannun Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (ICPC) sam da wata guda, ba tare da samun beli ba.

A ranar Juma’a da dare Hukumar ta saki tsohon Gwamnan gabanin jana’izar mahaifiyarsa washegari.

Tun bayan saninsa masoya da masu fatan alheri ke ta rububin zuwa domin yi masa jaje.


[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *