Shirin Sauya Sheƙa: An Tsaurara Tsaro A Harabar Gidan Gwamnatin Kano
[ad_1]
- Xi Jinping Ya Amsa Wasikar Malamai Da Dalibai Na Tawagar Mu’amalar Matasa Ta Amurka
- Sin Da Tanzania Sun Yi Alkawarin Karfafa Hadin Gwiwa
[ad_2]
Source link
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1] A kwanan baya, gwamnatin kasar Zambia ta sanar da kin karbar tallafin hidimar kiwon lafiya da kasar Amurka ta yi shirin samar mata. Bayan da na karanta wannan labari, na yi mamakin yadda kasar Zambia ta kyale niyya mai kyau da aka nuna mata. Sai dai daga bisani na yi kokarin tara dukkan bayanai…
[ad_1] Jagoran marasa rinjaye a Majalisar Dattawa, Abba Moro, ya bayyana cewa ana tattaunawa da Peter Obi da tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan domin su koma jam’iyyar PDP tare da yi mata takarar shugaban ƙasa a 2027. Moro ya ce wasu daga cikin ‘yan jam’iyyar suna kiran Obi da ya dawo PDP tare da yiwuwar…
[ad_1] ’Yan bindiga sun kai hari wata coci lokacin da ake tsaka da ibada a Jihar Kwara, inda suka sace mutane da dama. Lamarin ya faru ne a cocin Evangelical Church Winning All (ECWA) da ke ƙauyen Omugo a Ƙaramar Hukumar Ifelodun. Shaidu sun ce maharan sun shiga cocin sannan suka fara…
[ad_1] A ranar Lahadin da ta gabata ne 2/11//2025, aka wayi gari da rasuwar Alhaji Mato Yakubu, wanda aka fi sani da Malam Nata’ala me sittin goma a cikin shirin Dadin Kowa, na tashar Arewa24. An haifi Alhaji Mato Yakubu a garin Dambuwa Rijiya, karamar hukumar Potiskum, Jihar Yobe a 15/8/1967. Alhaji Mato Yakubu,…
[ad_1] Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya yi kira ga al’ummar jihar da su ci gaba da rungumar zaman lafiya, da ƙauna da haƙuri da juna a matsayin ginshiƙan ci gaba mai ɗorewa. Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin da ya karɓi baƙuncin al’ummar Kirista da suka kai masa gaisuwar Kirsimeti a Fadar Gwamnati…
[ad_1] Shugaban kwamitin gudanar da zaɓen mazaɓu na jam’iyyar APC a Jihar Sakkwato, Alhaji Lawali Liman Kaura ya bayyana cewar yadda jam’iyyar ta gudanar da zaben ba tare da wata hayaniya ba ya nuna hadin kan da jam’iyyar ke da shi a jihar. A tattaunawar sa da manema labarai, Kaura ya ce ya gamsu da…