Senegal ta lashe gasar AFCON ta 2025
[ad_1]
Senegal ta zama zakarar Gasar Nahiyar Afirka (AFCON) ta 2025, bayan doke mai masaukin baƙi, Maroko da ci ɗaya mai ban haushi a wasan ƙarshe na gasar.
[ad_2]
Source link
[ad_1]
Senegal ta zama zakarar Gasar Nahiyar Afirka (AFCON) ta 2025, bayan doke mai masaukin baƙi, Maroko da ci ɗaya mai ban haushi a wasan ƙarshe na gasar.
[ad_2]
Source link
[ad_1] Akalla jami’an tsaro uku ne suka mutu a ranar Litinin bayan da ‘yan kunar bakin wake suka kai hari kan hedikwatar rundunar jami’an tsaro ta cikin gida (FC) da ke Peshawar, arewa maso yammacin Pakistan. A cewar jami’an ‘yansanda da jami’an tsaro, maharan uku sun kusa kutsawa cikin harabar hedikwatar yayin da ɗaya…
[ad_1] Kungiyar ma’aikatan jinya da ungozoma ta kasa ta yabawa gwamna Uba Sani bisa aiwatar da tsarin albashin ma’aikatan lafiya a jihar. Hakan na na kunshe ne a cikin wata takarda da shugaban kungiyar na jihar, Ishaku Yakubu da sakatariya ta jihar, Christiana Bawa suka sanya wa hannu sannan suka mika wa gwamnan a ranar…
[ad_1] Wata gobara da ta tashi a daren Alhamis ta lalata wani ɓangare na ɗakin kwanan dalibai mata a Jami’ar Jihar Gombe, tare da jikkata dalibai uku. Ana zargin gobarar ta tashi ne sakamakon fashewar gas ɗin girki a wani ɓangare na ɗakin kwanan da ke cikin harabar jami’ar. Da yake tabbatar…
[ad_1] Ɗalibar Aji uku a Sashen Nazarin Harkar Noma na Jami’ar Bayero ta Kano, Ramatu Yakubu, ta samu kyautar mota wadda kuɗinta ya kai Naira miliyan 35 a gasar da kamfanin MTN ya shirya a jami’ar. Gasar wadda aka shafe kwanaki uku ana yi mai taken MTN “GoMAD on Campus,” wadda aka…
[ad_1] Aƙalla mutum 12 ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu 18 suka jikkata sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya faru a kusa da ƙauyen Kwaita da ke kan babbar hanyar Abuja–Lokoja. Hukumar Kare Haddura ta Ƙasa (FRSC) ta ce hatsarin ya faru ne da misalin ƙarfe 3:16 na yammacin Litinin,…
[ad_1] Shugaban jam’iyyar APC na Kano, Abdullahi Abbas, ya nemi afuwar al’ummar Fagge bayan maganganunsa sun jawo fushi tare da haifar da ƙarar aikata laifuka da aka shigar a gaban kotun majistare a Kano. A cikin wani sauti da lauyan al’ummar Fagge, Barrister Abba Hikima Fagge, ya wallafa a Facebook, Abbas ya ce an…