NAJERIYA A YAU: Ya Kamata Najeriya Ta Samar da Dokoki Kan Amfani da AI?
[ad_1]
Ƙarin Podcasts
Tun bayan bayyanar kirkirarrriyar basira wato AI ne dai wasu mutane suke amfani da ita ta hanyar da da bai kamata ba.
Wasu sukan yi amfani da ita wajen saka hoto ko kirkirar faifan bidiyo wanda zai nuna wani yana yin abun da bai kamata ba.
Hakan dai ya sa wasu suna ganin ya kamata a samar da dokokin da za su rinka lura da yadda ake amfani da kirkirarriyar basirar.
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan dacewar sanya doka gane da yadda mutane za su rinka amfani da fasahar AI.
Domin sauke shirin, latsa nan
Masu alaƙa
[ad_2]
Source link